Shugaban Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, ya taya kungiyar kwallon kafan Super Eagles ta Najeriya murnar nasarar da suka samu a kan Kasar Masar a wasansu na...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan adam mai suna (Global Community for Human Right Network) tace zata dauki matakin shari’a akan hukumar KAROTA matukar bata yi kokarin samar...
Lauyan da ke kare gamayyar ƙungiyoyin matuƙa Baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano, Abba Hikima, ya bayyana cewa har kawo yanzu mambobin kungiyar ba su janye...
Tsohon mai baiwa Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, shawara kan harkokin yaɗa labarai, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa Atiku Abubakar ne ya fi cancanta da...
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya caccaki kisan kiyashin da aka yi wa mutane a jihar Zamfara ta Najeriya a makon jiya, yayin...
Rundunar Vigilante, reshen unguwar Kundila da ke ƙaramar hukumar Tarauni sun samu nasarar kama wasu matasa da su ka yanka wani doki a Jihar Kano. Wadannan...
Shahararren ɓera da aka bai wa lambar yabo ta zinare – saboda ya gano nakiya da dama – ya rasu yana da shekara takwas a duniya....
Rundunar ‘yan sandan farin kaya ta Najeriya NSCDC reshen jihar Sokoto ta dakatar da duk wasu ayyuka da suka shafi aikin sa kai a rundunar har...
Akalla mutum likita guda daya ne ya rasu sakamakon zazzabin cutar lassa yayin da wasu biyu ke kwance a asibiti a Makurdi babban birnin jihar Benue....
By Tanko Yakasai OFR Tsohon babban sakataren kungiyar Arewa (ACF), Anthony Sani, ya yi daidai da cewa rashin tsaro a Najeriya ko a wani wuri zai...