Wasu daga cikin ‘ya’yan jam’iyyar (APC) da ke cike da fushi sun sake yin wani sabon yunkuri na hana gudanar da babban taron kasa a wata...
Ya zuwa yanzu dai an gano gawarwaki 143 tare da binne su sakamakon munanan hare-haren da aka kai a ranakun Laraba da Alhamis a wasu kauyukan...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe sama da mutane sittin a cikin al’ummar Zamfara biyar a wani sabon hari da suka kai a jihar. Al’ummar su ne...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun sace mutum biyar a hare-hare daban-daban da suka kai a ƙananan hukumomi biyu na Jihar Kwara. Gidan talabijin...
Gwamnatin jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta shirya wani taron gangamin addu’a akan samun zaman lafiya da ƙaruwar arziki. An dai shirya wannan gangami karkashin...
Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta’aziyyar rasuwar babban malamin addinin nan na Kano Sheikh Ahmad Muhammad Ibrahim Bamba, wanda aka fi sani da...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana aniyar ta na hada gwiwa da kamfanin PRNigeria Center Kano, reshen kamfanin IMPR, domin horar da jami’an yada labaransu a ma’aikatu...
Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr Babangida Aliyu, ya ce jam’iyyar PDP ta amince ta mayar da shugabancin kasar zuwa yankin arewa duk da yarjejeniyar da ta...
Gwamna Yahaya Bello na Kogi a ranar Alhamis a Lokoja ya karbi bakuncin Mai Martaba Sheikh Ibrahim Niasse, babban Khalifan darikar Ansarideen (Attijaniya) na duk duniya,...
Shahararren malamin addinin musulunci Sheikh Dr. Ahmad Ibrahim Bamba ya rasu KakakiHausa ta ruwaito cewa Dr. Ahmad Ibrahim Bamba wanda aka fi sani da Dr Ahmad...