Akalla mutane bakwai ne rahotanni suka ce wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kashe a wasu hare-hare daban-daban a wasu kananan hukumomi uku na jihar...
Shugaba Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Muggan Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, Burgediya Janar Mohamed Buba Marwa (Mai Ritaya) ya bukaci duk wadanda har yanzu ke...
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewar al’ummar jihar Katsina da ma Najeriya baki daya za su ji daɗi a shekarar 2022. Gwamnan ya...
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan jihar Kaduna a zaɓen 2023. Yayin hira da wani gidan rediyo...
Aƙalla mutum 18 ƴan bindiga suka sace tare da kashe mutum guda a Angwar Zalla Udawa a Ƙaramar Hukumar Chikun da ke Jihar Kaduna. Jaridar Daily...
Rahotanni daga Jihar Oyo a Najeriya na cewa Sarkin Ibadan ko kuma Olubadan, wato Oba Saliu Adetunji ya rasu. Oba Saliu ya rasu yana da shekara...
Rahotanni daga jihar Filato a Najeriya na cewa ƴan bindiga sun sace tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Filato a zaɓen 2019, Nkemi Nicholas Nashe. Mista Nshe...
Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya kuma Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce za a iya kawo karshen ’yan bindiga a wata 16 da suka rage wa...
Ƙarshen tika-tika dai an ce tik! Bayan shekaru 14 ya na ƙin halartar zaman kotu, tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Saminu Turaki ya bayyana a karon farko...
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya hana karuwanci da kuma gidajen rawa a Fatakwal, babban birnin jihar. Gwamnan ya bada umarnin ne a saƙon sa na...