Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin magance...
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya zargi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da shirin kama shi kafin...
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya zargi ƙungiyar Kwankwasiyya da ƙirƙirar labarin kai wa ayarin motocin magoya...
Zainab Musa Kwankwaso, matar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ta shigar da ƙarar neman raba aurensu a wata kotu da ke Gudu, Abuja, bisa tsarin Khul’i...
Wasu matasa sun yi wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ihu jim kaɗan bayan kammala sallar Juma’a a Masallacin Shehu Shagari da ke Abuja. Rahotanni sun...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bayyana cewa ba ta goyon bayan wani ɗan takara ko jam’iyyar siyasa a babban zaɓen shekarar 2027, inda ta...
Mataimakin Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Abdulmumin Abdulsalami, ya yi murabus daga jam’iyyar, bisa zargin rashin adalci, ware shi daga...