Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta kori ƴan majalisar dokokin jihar Cross River guda 20 da suka sauya sheƙa. Jam’iyyar PDP ce ta shigar...
Sakataren gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan jihar Kano a babban zaɓen shekarar 2023 da ke tafe. Usman Alhaji...
Tsohon mashawarci ga Gwamnan Jihar Kano a kan harkokin yada labarai, Salihu Tanko Yakasai ya fice daga jam’iyyar APC. A yau Litinin ne dai Yakasai ya...
Tsohon shugaban majalisan dattijai, Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa jam’iyyar PDP a shirye take ta amince da zabin ɗan takaran shigaban ƙasa daya idan hakan...
A daidai lokacin da da jam’iyyar APC mai mulki ke tunkarar babban taron ta a ranar Asabar mai zuwa, tsohon gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff,...
Uwar Jam’iyar PDP ta ƙasa ta ce har yanzu ba ta tsaida matsaya a kan ko wanne ɓangare ne na ƙasar nan zai fitar da ɗan...
Gwamna Waziri Tambuwal na Jihar Sokoto da ke neman a tsaida shi takarar shugabancin ƙasa a ƙarƙashin PDP, ya gargaɗi ‘yan Najeriya cewa kada a yi...
Kallo ne ya koma sama a wajen rantsar da Gwamnan Jihar Anambra, Farfesa Chukwuka Soludo a yau Alhamis, bayan da matar gwamna mai barin-gado, Obelechukwu Willie...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa a kan halin da ƴan ƙasa su ka shiga sakamakon ƙarancin man fetur da dangogin sa da kuma wutar...
Ƴan Majalisar Dattijai na jam’iyar APC za su gana da jagoran Jami’yar na ƙasa, Bola Tinubu a yau Laraba. Shugaban Majalisar Dattijai, Ahmad Lawan ne ya...