Femi Adesina, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, ya ce rahoton kungiyar Transparency International (TI) kan cin hanci da rashawa a Najeriya ba...
Sanata Rochas Okorocha ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 a karkashin inuwar jam’iyyar (APC). Tsohon gwamnan na jihar Imo ya bayyana...
Majalisar Shura ta addinin Musulunci a jihar Taraba ta yi zargin gwamnan jihar Mista Darius Ishaku da nuna wariya ga al’ummar Musulman jihar a harkar rabon...
A yau Talata gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru Abubakar tare da shugaban kwamitin riƙon Jam’iyyar APC, Mai Mala Buni, su ka jagoranci zaman sulhu tsakanin ɓangaren...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa ta zuba ido sosai kan asusun ajiyar banki na ‘yan siyasa da jam’iyyun siyasa masu neman mukamai daban-daban a...
Babban Fasto na Cocin Divine Mercy, Olatobiloba Peters ya gargaɗi Bola Tinubu, mai neman tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2023 da kada ya ci gaba da...
Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo a ranar Asabar ya sake jaddada ƙudurinsa na ficewa daga harkokin siyasa, inda ya ce babu abin da zai sa ya...
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya sake jaddada kudurinsa na kaurace wa siyasar bangaranci, ya kuma ci gaba da zama dattijon dan siyasa. Ya bayyana...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga shugabannin siyasa da na gargajiya da na addini da su hada kai wajen ganin an...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya ce shi ba dan sayasa ba ne, ƙaddara ce ta shigo da shi siyasa. Zulum ya bayyana haka ne...