Tsohon gwamnan Kano kuma jigo a babbar jam’iyar hamayya ta PDP Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya ziyarci jakadan ƙasar China da ke Najeriya, Mista Cui Jianchun,...
Gabanin zaben 2023, mambobin kungiyar Gamji ta Najeriya GAMA reshen jihar Kwara sun yi kira ga ‘yan siyasar Najeriya da su hada karfi da karfe da...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, ya bukaci ‘yan Najeriya da su cigaba da yin imani da jam’iyyar, yana mai cewa a shirye take...
A ranar Talata ne mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya isa Kano domin halartar taron tunawa da Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto karo na 8....
Gwamnonin jam’iyyar PDP na can a gidan gwamnatin jihar Rivers dake Fatakwal domin yin wani taro. Gwamnonin jihohin Enugu, Abia, Benue, Oyo, Bauchi da Adamawa da...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta gayyaci Muaz Magaji, wani ɗan adawar Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje. A Bara ne dai Ganduje ya sallami...
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bukaci Majalisar Dokoki ta kasa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari da su...
Gwamnan jihar Ebonyi David Umahi ya bayyana cewa sauya sheka da wasu gwamnonin jiha suka yi zuwa jam’iyyar APC mai mulki ba barazana ce ga burinsa...
Kungiyar Gwamnonin jam’iyyar APC sun yi wata ganawar sirri a dakin taro na gwamnonin Kebbi da ke Abuja. Gwamnonin sun tattauna ne kan babban taron jam’iyyar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da shugaban jam’iyyar APC ɓangaren Gwamnati, Abdullahi Abbas sun kaiwa Alhaji Ahmadu Haruna Zago ziyarar ta’aziyyar rashin ɗan uwansa Shuaibu...