Kwamitin sulhu da jam’iyar APC ta kafa ya ce zai fara aiki ne ta jihar Kano da ga ranar Litinin. A kwanan nan ne dai rikici...
Gwamnatin jihar Kano ta raba takardar ɗaukar aiki na din-din-din ga ƴan rawar ƙoroso 45 da su ke aikin wucin gadi a Ma’aikatar adana Tarihi da...
Jaridar The Cable ta tattaro wadannan shawarwari kamar haka: 1. Lafta haraji a kan wasu kaya: Babban bankin na Duniya ya yi kira ga gwamnatin tarayya...
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce rikici da kuma dabanci a siyasa ke hana mutanen kirki shiga harkokin siyasar Najeriya su bayar da gudummuwa....
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta gina banɗakuna 58, tare da gyara wasu masu tarin yawa da suka lalace a wani ɓangare na bikin ranar...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, a lokacin zangon mulkin gwamna Abdullahi Ganduje na farko, Farfesa Hafiz Abubakar ya bar tsagin gwamnan inda ya koma ɓangaren Sanata...
Wasu ƴan siyasa da malaman addini a jihar Kano sun sha alwashin yiwa gwamnan jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello ruwan ƙuri’u a zaɓen shugaban ƙasa da...
Kungiyar farfado da martabar Arewa (NRO) ta gudanar da wani taro na musamman inda ta tattaro masu ruwa da tsaki da dattawan yankin Arewa domin tattauna...
Tsohon hadimin Shugaban Ƙasa kan harkokin majalisa, Abdurrahman Kawu- Sumaila ya baiyana cewa zamanin ƙaƙaba ƴan takara a siyasar Nijeriya ya wuce. Kawu-Sumaila ya kuma baiyana...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana cewa a halin yanzu babu wani ɗan takara da ya tsayar ko kuma ya ke goyan bayansa, kasancewar...