Mambobin majalisar dokokin jihar Kano, sun zaɓi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Jibril Ismail Falgore a matsayin sabon shugaban majalisar. Ƴan majalisar sun zaɓe shi ne da...
Dr. Usman Bugaje yayin bikin zagayowar ranar dimokuraɗiyya Najeriya wanda cibiyar nazarin harkokin dimokuradiyya da siyasa ta Jami’ar bayero da ke gidan Mumbayya haɗin gwiwa da...
Tsohon gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce, idan da ya haɗu madugun Kwankwasiyya kuma jagoran jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a fadar...
Jam’iyyar PRP ta bukaci sabon gwamnan jihar Kano da aka rantsar, Abba Kabir Yusif, da ya yi amfani da ofishinsa wajen fifita muradun al’ummar jihar, ba...
Zababben mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya yi watsi da jita-jitar da ake yadawa cewar shugaban kasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu yana kokarin Musuluntar...
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar 29 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun ma’aikata sakamakon bikin rantsar da shugaban ƙasa mai jiran-gado, Bola Ahmed Tinubu. Ministan...
yau Juma’a Kotun kolin Najeriya za ta yanke hukunci a kan kararar da dan takarar shugaban kasa na babbar jam’iyyar hamayya ta Najeriya, PDP, Atiku Abubakar...
Tsagin gwamnan Kano mai barin gado Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da rahoton mika mulki ga kwamitin sabon zaɓaɓɓen gwamnan jihar Injiniya Abba Kabir Yusuf....
An zaɓi Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya, a matsayin sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa watau NGF. Rahotonni sun bayyana cewa, an fara zaɓar Gwamna Inuwa Yahaya...
Gwamnan jihar Kwara Abdulrahman Abdulrazaq, ya zama sabon shugaban ƙungiyar gwamnonin Najeriya NGF. Gwamna Abdulrazaq ya maye gurbin gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, wanda wa’adin...