Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin mutane 15 a matsayin Shugabannin Ma’aikatu da hukumomin gwamnati. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa...
Sabon shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Ganduje, a ranar Talatar mai zuwa zai gana da mambobin kwamitin ayyuka na kasa NWC a...
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aikewa majalisar dattawa sunan tsohon Ministan ƙwadago na kasa Festus Keyamo domin amincewa da shi don nada shi a...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje da kakakin majalisar dattawa ta tara, Sanata Ajibola Basiru, an amince da su a ranar Alhamis din nan domin...
Wasu jiga-jigan jam’iyyar (APC) mai mulki, APC da ake sa ran za su shiga majalisar ministocin shugaban kasa, Bola Tinubu, sun bace a cikin jerin ministocin...
Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunayen tsoffin gwamnonin Ribas, da Kaduna da Osun da kuma Kross Riba a matsayin ministoci. Wadanda aka...
Har yanzu dai shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bai aika da jerin sunayen ministocin da zaba don nadawa ba wanda majalisar dattawa za ta amince kuma...
Zababbun kansiloli takwas cikin 11 na karamar hukumar Nassarawa da ke jihar Kano, sun amince da dakatar da shugaban karamar hukumar Lawal Shuaibu Aranfoso bisa zarginsa...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bukaci Hukumar Yaki da Cin-hanci da Rashawa, EFCC da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, da su...
Wani jigo a jamiyyar APC a jihar Zamfara Ahmad Dan Wudi ya Mika takardar Kokensa ga sakatariyar Jamiyyar ta kasa, inda ya bukaci rushe dukkanin shugabancin...