Gwamnati Ta Gargadi Mutane Kan Shan Ruwan Kogin Osun. Gwamnatin jihar Osun ta shawarci masu yawon bude ido da masu ibada da maziyartan da su halarci...
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce akalla yan Najeriya miliyan 160 ne daga cikin miliyan 206 ke fuskantar barazanar kamuwa da cutar zazzabi a...
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce ta gyara cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko (PHCs) guda 140 yayin da ake ci gaba da aikin wasu 36 a...
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD a ranar Litinin ta ce mambobinta a jihar Abia sun shafe kusan shekara guda suna yajin aiki saboda...
Likitoci masu neman kwarewa sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni biyu da ta aiwatar da yarjejeniyoyin da suka shafi walwalarsu ko kuma a fuskanci rashin jituwa...
Shugaban hukumar kula da lafiya a matakin farko ta Jihar Bauchi, dakta Rilwanu Mohammed ya ce hukumar ta tabbatar da bullar cutar ta kyandae buri a...
Labaran da ke fitowa daga fadar mulkin ƙasar Amurka White House a yanzu haka na bayyana cewa shugaban ƙasar Mista Joe Biden, ya kamu da cutar...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta tabbatar da cewa an samu bullar cutar kyandar biri a jihar. Darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar, Dakta Lawi Mshelia...
An kwantar da Sarki Salman bin Abdulaziz na Saudiyya a asibiti a birnin Jeddah domin duba lafiyarsa. Kamfanin dillancin labaran Saudiyya ya bayar da ɗan takaitaccen...
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya, NMA, ta ce kasar nan ta yi asarar sama da likitoci 9,000 ga ƙasashen yamma tsakanin shekarar 2016 zuwa 2018, wanda hakan...