Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa ta gargadi masu shigo da kaya, masu rarrabawa, dillalai, da masu sayayya da su guji shigo da...
Rikici ya kunno kai a asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke Kano, yayin da ma’aikatan lafiya a karkashin kungiyar hadin gwiwa ta bangaren lafiya (JOHESU)...
An samu tashin hankali a sashin karbar haihuwa na asibitin koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi inda aka ce daya daga cikin tagwayen...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bude cibiyar kula da yara masu larurar Tamowa, a yau wadda aka samar a karamin asibiti na unguwa uku...
Gwamnatin jihar Kano ta daga dajarar asibitin garin Rano zuwa asibitin kwararru mai dauke da gadaje dari hudu. Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje shine ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da cibiyar kula da cutar daji a Kano na biliyoyin naira kafin karshen Oktoba, 2022. Kwamishinan lafiya na jihar, Dr....
Hukumar kula da cututtuka masu yaduwa ta kasa (NCDC) ta sake samun karin mutane takwas da suka kamu da cutar zazzabin Lassa da kuma mutuwar mutum...
Gwamnatin jihar Bauchi a ranar Litinin din nan ta fara rigakafin cutar zazzabin cizon sauro na shekarar 2022 a fadin kananan hukumomi 20 na jihar domin...
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta Najeriya NARD a ranar Lahadin da ta gabata ta kara wa gwamnatin tarayya da na jihohi wa’adin da ta bayar...
Shugaban Best Choice Specialist Hospital da ke Kano unguwar Sabuwar Gandu Auwal Muhammad Lawal, ya bayyana cewa a halin yanzu asibitin ya samu sabuwar na’urar da...