Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da hare-haren da jiragen yaki marasa matuka a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa da suka haddasa fashewa da wata mummunar...
Rundunar sojan Najeriya ta ce ta tarwatsa sansanin haramtacciyar ƙungiyar masu neman kafa ƙasar Biafra ta Indigenous People of Biafra (IPOB) da kuma ‘yar uwarta Eastern...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta tabbatar da yin garkuwa da mutane 15 a garin Kulho da ke karamar hukumar Mashegu a jihar. Hukumomin yankin sun...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da wani matashi da ake zargin wasu yan damfara sun yi yunƙurin yi wa...
Mai magana da yawun ‘yan sanda a Kano DSP Abdullahi Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata...
Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC, Ahmed Abubakar Audi, PhD, mni, ya bayyana kaduwarsa bisa zargin da gwamnan jihar Ribas Nyisom Wike ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin babban kwamandan sojojin kasar nan ya sanya hannu kan wani gagarumin aikin soji a jihar Neja. Jihar na fuskantar ci...
A ranar Asabar din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci wani taron shimfida furanni a ranar tunawa da sojojin kasar ta shekarar...
Shahararren dan kasuwa, Alhaji Aminu Alhassan Dantata a ranar Asabar ya sa mutane da dama magana a Jami’ar Bayero ta Kano lokacin da ya fashe da...
Jam’iyyar PDP ta jinjina wa sojojin Najeriya bisa jajircewa, aminci, sadaukarwa da kwazo wajen kare kasarmu, musamman a lokacin da ta fuskanci tabarbarewar tsaro a cikin...