Tsohon Kwamishinan Aiyuka da Gine-gine, Muaz Magaji “ya kurumce” bayan wani hatsari da ya rutsa da shi lokacin da ƴan sanda su ka taso shi za...
Mutum shida ne suka ji mummunan rauni a hatsarin da wani helikwafta mallakin rundunar ƴan sandan Najeriya ya yi a Bauchi a jiya Laraba. Gidan rediyon...
Abdulmalik Tanko, mamallakin makarantar Noble Kids Comprehensive College, wanda ya sace da kuma kashe Hanifa Abubakar, ya ce dama can ya yi niyyar fitowa ya amsa...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kai sumame shagunan da ake sayar da shisha a kan titin Bompai da ke jihar Kano a jiya Laraba, inda...
An samu barkewar hayaniya a Kotun Majistare ta daya da ke Gusau a Jihar Zamfara jim kadan bayan da Alkalin Kotun Mai shari’a Sa’adu Gurbinbaure ya...
Rundunar ƴan sanda ta jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi Yusuf Gambo mai shekaru 19 da ya caccakawa abokinsa Almakashi, abinda yayi sanadiyyar mutuwarsa...
Gwamna Babagana Umara Zulum ya kasance a garin Chibok a ranar Litinin bayan wani harin da aka kai a wasu kauyuka uku: Kawtakare, Korohuma da Pemi...
Mahaifiyar Dan majalisar dokokin Kano da aka sace, Hajiya Zainab, ta samu ‘yanci bayan an biya masu garkuwar kudin fansa. An sace Hajiya Zainab, mahaifiyar Isiyaku...
A yau Talata kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin Rivers a jihar Fatakwal ta cigaba da sauraron shari’ar matashin nan Yunusa Dahiru da aka fi sani...
Wani dan bindiga dadi ya kashe kansa bayan jikkata dalibai hudu da harsashi, lokacin da ya bude wuta yayin da suke daukar darasi a jami’ar Heidelberg...