Shugaban kasa Muhammadu Buhari ranar Asabar a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, ya ce Najeriya za ta ci gaba da neman zaman lafiya da ci...
Yaron nan ɗan ƙasar Morocco mai suna Rayan ɗan shekara biyar wanda ya faɗa cikin rijiya ya rasu, duk da ƙoƙarin da aka yi ta yi...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wani jami’in hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kaduna (KASTLEA) da ake zargi da lakada wa wani direban mota...
Rundunar sojin Najeriya ta yi watsi da wani rahoto da wata kafar yada labarai ta yanar gizo ta wallafa na cewa jami’an sojin Najeriya sun koka...
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya umarci kwalejin tsaro ta kasa (National Defence College Course 30) da ta samar da dabarun tsaro da zai kawo...
Kungiyar matan gwamnonin Najeriya ta bayyana goyon bayanta ga hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, da kuma yakin da take yi...
Tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya, Birgediya Janar Sani Usman, ya bukaci hukumomi da su duba irin nasarorin da sojojin Najeriya ke samu, su daina bata sunan...
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa kan shiga tsakani, Barr. Ismaeel Ahmad, ya dora alhakin rashin tsaro da ake fama da shi a kan hana...
Wata kotu a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta bayar da belin tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Injiniya Mu’azu Magaji Dan Sarauniya. Kotun mai lamba...
Hukumar da ke tattara bayanan sirri kan kudade ta bankado masu samar da kudi dan ta’addanci 96 har da masu alaka da kamfanonin hada-hadar kudi 424....