Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ba zai yiwu ya je ko ina ba a faɗin ƙasar nan saboda yawaitar hare-haren ƴan bindiga. Ministan harkokin ƴan sandan Najeriya...
Hukumar Yaƙi da sha da ta’ammali da miyagun ƙwayoyi, NDLEA ta kama wani mai suna Onuoha Friday, ɗan shekaru 43 da ƙwayoyi na tramadol har miliyan...
Tsohon gwamnan Jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya bayyana ɓacin ransa a kan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari sakamakon rashin zuwa ya jajantawa al’ummar jihar kan ƙona matafiya...
An gano wata jaririyar mai kimanin wata hudu a duniya, da aka sace daga kauyen daga na Karamar Hukumar Tafa ta Jihar Neja, a Jihar Kano....
Tsohon mataimakin shugaban kasar, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ba zai yiwu ƴan Najeriya su cigaba da zama cin firgici ba a sakamakon matsalar tsaro....
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta cafke wani matashi mai wankin mota, Abdullahi Sabo bayan da ya arce da motar wata mata, wacce kuɗin ta...
Rahotanni daga jihar Sokoto na cewa ‘yan bindiga sun kona wata motar fasinja dauke da mutum 42. Rahotannin sun ce fasinjojin sun fito ne daga karamar...
Gamaiyar harin sama da sojojin Nijeriya su ka kai ya hallaka wani babban kwamandan ISWAP, Abu Sufyan da mayaƙan sa da dama a yankin Tafkin Chadi...
Wani ɗan tauri mai suna Nadabo Alhassan ya gamu da ɓacin rana, bayan da ya farke cikinsa da wuƙa a yayin bikin ƴan tauri. Jaridar Daily...
Wasu mutane a jihar Kano sun ce nan ba da jimawa ba za su sake fitar da wasu fayafayen bidiyon badakalar kudi da ke nuna gwamnan...