Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci jihohin Arewacin Najeriya su hada karfi da karfe domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar...
Babban layin wutar lantarki na ƙasa ya sake faɗuwa a ranar Talata, 27 ga Janairu 2026, wanda shi ne karo na biyu cikin kwanaki huɗu. Rahotanni...
Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF, ya ce, zai yi wa kimanin yara miliyan 3 da dubu dari 8 allurar riga-kafin ƙyanda a jihohi huɗu...
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitocin shari’a guda biyu da za su yi bincike kan ta’annati da dukiyar al’umma, da mutanen da...
Kotun Majistari da ke unguwar No man’s land a Jihar Kano ƙarƙashin jagororin mai shari’a Ibrahim Mansur, ta aike da shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai...
Gamayyar ƙungiyoyin cigaban matasan arewacin Najeriya ta gudanar da taron ƙaddamar da kundin bukatun arewacin Najeriya ga yan takara daga kowanne mataki, tare da ƙaddamar da...