Connect with us

Featured

Dole Ne Mu Haɗa Ƙarfi da Ƙarfe Domin Magance Matsalar Tsaro a Arewacin Najeriya – Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci jihohin Arewacin Najeriya su hada karfi da karfe domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar yankin. Ya bayyana hakan ne a taron gwamnoni da sarakunan Arewa da aka gudanar a jihar Kaduna.

Sarkin ya ce garkuwa da mutane, hare-haren ƴanbindiga da Boko Haram na daga cikin manyan kalubalen tsaron da ke bukatar hadin kai daga kowa da kowa. Ya jaddada cewa akwai bukatar hada kai domin kawo karshen ta’addanci da sauran nau’ikan rashin tsaro.

Read Also : Kotu Ta Tsare Malamin Jami’a Da Ya Zargi Gwamnatin Katsina Da Bai Wa Ƴan Bindiga Kujerun Aikin Hajji

Har ila yau, ya yi magana kan kafa kwamitin amintattu kan tsaron Arewa, yana mai cewa kwamitin da ya kunshi fitattun mutane daga jihohin Arewa 19 zai samar da sabbin dabaru da hanyoyin magance matsalolin rashin tsaro a yankin.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet