Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci jihohin Arewacin Najeriya su hada karfi da karfe domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar...
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Ƙungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI), Muhammad Sa’ad Abubakar, tare da Ƙungiyar Limaman Katolika ta Najeriya (CBCN), sun nuna damuwa kan yadda matsalar...
Gwamnatin jihar Sokoto ta bukaci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya dinga bincika gaskiyar al’amari kafin yayi magana kan abinda ya shafi lamuran kasa. Gwamnatin dai...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya taya ɗaukacin al’umma barka da Sallah yayin da musulman Najeriya suka gudanar da sallar idi ranar Laraba. Sultan...
Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya gargadi shugabannin siyasa da na addini da ma daukacin ‘yan Najeriya game da siyasantar matsalar rashin tsaro a kasar. Ana...