Connect with us

Featured

Gwamnatin Sokoto ta yi martani ga Kashim Shettima kan batun cire Sarkin Musulmai

Gwamnatin jihar Sokoto ta bukaci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya dinga bincika gaskiyar al’amari kafin yayi magana kan abinda ya shafi lamuran kasa.

Gwamnatin dai na martani ne kan gargadin da Kashim yayi a jihar Katsina kan yunkurin tsige Mai Alfarma Sarkin Musulmai.

Acewar Gwamnatin kamata yayi mataimakin shugaban kasar ya tuntubi Gwamna Ahmed Aliyu kan batun da ake yadawa.

A sanarwar da mai magana da yawun Gwamnan jihar ta Sokoto, Abubakar Bawa ya fitar gwamnatin ta bukaci mataimakin shugaban kasar ya dinga tuntuba kafin yin magana kan wani lamari da ya shafi kasa.

“Hakika mun tsammaci mataimakin shugaban kasa zai tuntubi Gwamna kafin yin magana a bainar jama’a.

” A matsayinsa na Dattijo kuma Uba yakamata ya bibiyi gaskiyar lamari kafin yin magana kan abinda ake yadawa na kage a shafukan sada zumunta.

“Batu na gaskiya shi ne babu wani shiri na cire Sarkin Musulmi”

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet