Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa domin tura sojojin Najeriya zuwa Jamhuriyar Benin, a matsayin rundunar zaman lafiya, bayan yunkurin juyin mulki da...
Ministan Tsaro Mohammed Badaru Abubakar ya ajiye aikinsa saboda dalilan lafiya, lamarin da ya tilasta wa Shugaba Bola Tinubu fara shirin sauya mukamin cikin gaggawa. Badaru...
President Bola Tinubu has approved the constitution of the Nigerian side of the US-Nigeria Joint Working Group as part of steps to deepen collaboration in tackling...
Tsohon gwamnan Jihar Rivers kuma jigon jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba mutum ne da ba za a iya kayar...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya fara kammala shirin naɗa sabbin jakadu a ofisoshin jakadancin Najeriya a ƙasashen waje, bayan watanni da dama da guraben suka...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya janye afuwar da ya yi wa Maryam Sanda, matar da aka taɓa yanke wa hukuncin kisa a 2020 bisa zargin...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kira taron Majalisar Jiha (Council of State) da Majalisar ‘Yan Sanda a ranar Alhamis, 9 ga Oktoba, 2025, domin tattauna...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa tsare-tsaren tattalin arziƙin gwamnatinsa sun fara kawo sakamakon canji mai kyau, yayin da ƙasar ke bikin...
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda ya ce manufofinsa na tattalin arziki na taimakawa wajen daidaita...
Gwamnonin jam’iyyar adawa a Najeriya(PDP) guda 11, sun garzaya kotun kolin kasar nan suna kalubalantar ikon da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke da shi na...