Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da halaccin shugabancin Sanata David Mark a jam’iyyar ADC, bayan ta yi watsi da ƙarar ɗan Majalisar Wakilai,...
Gwamnatin Tarayya ta sayar da kadarori huɗu da aka ƙwace daga hannun dillalan miyagun ƙwayoyi da kotu ta tabbatar da laifinsu, kan kuɗi har Naira biliyan...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayyana cewa dimokraɗiyya ba za ta bunƙasa ba matuƙar ana cikin yanayi na rashin tsaro, yana mai jaddada aniyar gwamnatinsa na...
Najeriya, Bola Tinubu, ya tashi daga Abuja a ranar Talata 17 ga Maris domin kai ziyarar aiki zuwa United Kingdom, wadda ita ce ta farko da...
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya, , ya bayyana cewa ƙasar na samun ci gaba a ƙarƙashin jagorancin Shugaba . Ya faɗi haka ne bayan wata ziyara da...
Wasu sabbin lissafin siyasa gabanin zaben 2027 na iya haifar da sauye-sauye a majalisar ministocin Shugaba Bola Tinubu, yayin da ake zargin akalla ministoci hudu na...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar cika shekara 63 da haihuwa, inda ya yaba masa da gaskiya, tawali’u...
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi da zargin cewa an yi sauye-sauye a asirce ga sabbin dokokin gyaran haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanya...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da saka wasu sabbin tanade-tanade cikin dokokin haraji da Majalisar Tarayya ta amince da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Kimiyya ta Tarayya da ke Azare, Jihar Bauchi, zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin...