Connect with us

Featured

Tinubu Ya Tafi Birtaniya Awanni Kaɗan Bayan Fashewar Bama-bamai a Maiduguri

Najeriya, Bola Tinubu, ya tashi daga Abuja a ranar Talata 17 ga Maris domin kai ziyarar aiki zuwa United Kingdom, wadda ita ce ta farko da shugaban Najeriya ya kai cikin shekaru 37. Jirgin Airbus A330 da ya daukeShugaban shi tare da uwargidansa, Sanata Oluremi Tinubu, ya bar filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe International Airport da misalin karfe 10 na safe.

Sanarwar da mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga, ya fitar ta bayyana cewa za a karbi bakuncin Tinubu da uwargidansa daga King Charles III da Queen Camilla a Windsor Castle daga ranar 18 zuwa 19 ga Maris. Ziyarar na da nufin karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu da kuma tattauna batutuwa kamar kasuwanci, zuba jari, hijira da musayar al’adu.

Ana sa ran shugaban zai gana da Firaministan Birtaniya, Keir Starmer a ofishinsa na 10 Downing Street, inda za a rattaba hannu kan yarjejeniyoyi da dama. Haka kuma zai halarci rattaba hannu kan yarjejeniyar kudi fam miliyan 746 don gyaran manyan tashoshin jiragen ruwa na Lagos, kafin ya koma Najeriya bayan kammala ziyarar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet