Gwamnatin Kano ta yi kira ga kafafen yada labaran yanar gizo, da su rika taka-tsantsan wajen wallafa duk wani rahoto, musamman kan sha’anin tsaro, domin kare...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Manjo Janar Olufemi Olatubosun Oluyede a matsayin muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasar. Mai magana da yawun fadar shugaban ƙasa,...