Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Najeriya ta yi Allah wadai da kalaman Sheikh Sani Yahaya Jingir, tana mai cewa za su iya rura wutar ƙiyayya...
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya musanta rahotannin da ke cewa yana neman zama Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba Bola Tinubu na jam’iyyar APC a...
Shugaban Hukumar Kula da Haraji ta Najeriya (NRS), Zacch Adedeji, ya yi watsi da zargin cewa jami’an gwamnati na yin rayuwa cikin almubazzaranci, yana mai cewa...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta bayyana cewa ta gano wasu ƙarin hukumomin bogi guda biyu yayin da take ci gaba da bincike...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa jami’an tsaro bayan nasarar da suka samu wajen ceto mutane 308 da ‘yan bindiga suka sace a jihohin Kwara...
Sanatan Abia ta Arewa, Orji Kalu, ya ce zai yi murabus daga jam’iyyar APC idan har Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna rashin girmamawa ga Cocin...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya haƙura da neman sake tsayawa takara a zaɓen 2027,...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja zuwa Freetown na ƙasar Saliyo domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron ƙoli na 69 na shugabannin...
Jam’iyyar ADC ta bayyana shakku kan lafiyar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da cancantarsa ta ci gaba da jagorantar ƙasa, tare da yin kira ga Majalisar Tarayya...
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO zuwa Naira 50,000 daga shekarar 2027, tare da ƙarin...