Ministan Ayyuka, David Umahi, ya yi watsi da ikirarin Peter Obi cewa rayuwarsa na iya kasancewa cikin haɗari gabanin zaɓen 2027. Ya ce babu mai son...
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai kuma tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su haɗa kai su kada kuri’a...
Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara kan Hulɗa da Jama’a, Daniel Bwala, ya ce gwamnoni da shugabannin ƙananan hukumomi ne ya kamata a ɗora wa alhakin...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta ikirarin ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, cewa gwamnatin tarayya na bibiyarsa tare da hana shi gudanar da...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da amfani da fasahar zamani, inganta tattara bayanan sirri da kuma ƙarfafa rundunar sojoji...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage yanke hukunci kan ƙarar da Hukumar EFCC ta shigar domin neman a ƙwace kadarori 57 da ake zargin...
Ƙungiyar Masu Gidajen Mai Masu Zaman Kansu ta Najeriya (IPMAN) ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin ƙasar idan Gwamnatin Tarayya ta yi yunƙurin kayyade...
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da gagarumin sauyi a tsarin shirin bautar ƙasa na NYSC, inda za a maye gurbin shugabancin sojoji da na...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a...
Mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya kare manufofin tattalin arzikin gwamnatin Tinubu, inda ya ce shi da...