Connect with us

Featured

Gwamnoni Ne Ke Da Alhakin Magance Matsalar Garkuwa da Mutane Ba Gwamnatin Tarayya Ba – Daniel Bwala

Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara kan Hulɗa da Jama’a, Daniel Bwala, ya ce gwamnoni da shugabannin ƙananan hukumomi ne ya kamata a ɗora wa alhakin duk wani lamarin garkuwa da mutane da ya faru a jihohinsu, ba gwamnatin tarayya ba. Ya ce yawancin hare-haren na faruwa ne a matakin ƙananan hukumomi. Ya Bayyana hakan ne a ranar Laraba, yayin wani shiri na The Morayo Afolabi – Brown Show.

Bwala ya kuma bukaci ‘yan Najeriya su tambayi gwamnoninsu yadda aka kashe kuɗaɗen shirin Save the School Initiative, wanda aka ware domin katanga da tsarin gargadi a makarantu. Ya ƙara da cewa idan ƙananan hukumomi suna karɓar kuɗaɗensu kai tsaye, za su iya inganta tsaro da sauran ayyukan ci gaban al’umma.

Read Also : Fadar Shugaban Kasa Ta Karyata Zargin Peter Obi Kan Barazanar Kashe Shi

Dangane da sace ɗaliban makaranta a jihar Oyo, Bwala ya ce gwamnatin tarayya ta fi mayar da hankali kan ceto su cikin aminci, yana mai gargadin cewa amfani da ƙarfi ba tare da taka-tsantsan ba na iya jefa rayuwar waɗanda aka sace cikin haɗari.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet