Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da saukar Farfesa Mahmood Yakubu daga shugabancin Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) bayan cikar wa’adinsa na...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni ga Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekarar 2026 cikin...
Shugaban Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL), Bayo Ojulari, ya bayyana cewa ana sa ran ƙasar za ta ƙara yawan haƙon ɗanyen mai zuwa gangan miliyan 1.8...
Ministan Kimiyya, Fasaha da Kirkire-Kirkire na Najeriya, Uche Nnaji, ya amince cewa Jami’ar Najeriya Nsukka (UNN) ba ta taɓa ba shi takardar digiri ba. Wannan na...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake tabbatar da kudirinsa na kare hakkoki da jin dadin yara a Najeriya, inda ya bayyana su a matsayin “ginshiki...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci dakarun sojojin Najeriya da su kara zage damtse wajen magance kalubalen tsaro da ke addabar kasar nan. Tinubu ya...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin dage taron majalisar zartaswa zuwa wani lokacin sakamakon mutuwar babban hafsan sojan kasa Taoreed Lagbaja. Tun farko...
BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA SANATA BOLA AHMED TINUBU GCFR, DAGA MAJALISAR MATASAN AREWA (MAJALISAR MATASAN AREWA) Yallabai, MUNA KIRA DA KADA KAYI...
Dan takarar jam’iyyar APC kuma tsohon Gwamnan Jihar Lagas, Bola Ahmed Tinubu, ya zama zababben shugaban kasar Najeriya. Shugaban Hukumar Zabe ta Kasa, (INEC) Farfesa Mahmood...