Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, murnar cika shekaru 20 a kan karagar sarautar Sarkin Musulmi...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya samu wata dama ta musamman ta shiga cikin Ka’abah mai alfarma a birnin Makka, yayin da yake kasar Saudiyya domin...
Gwamnatin Najeriya ta amince da biyan ma’aikata alawus na sufuri na Naira 70,000 duk wata, na tsawon watanni shida, daga watan Nuwamba 2026, domin rage raɗaɗin...
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta yi wa ’yan Najeriya bayani kan inda Naira biliyan 10 da aka ware domin shirin...
Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Abdulaziz Abdulaziz, ya ce shugaban ya cancanci samun wa’adi...
Sanata Abdulaziz Yari, Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na APC, ya ce bai kamata a ɗora wa Shugaba Bola Tinubu kaɗai alhakin matsalar...
Shugaban jam’iyyar PRP na ƙasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, bai goyi bayan miƙa mulki ga Bola Tinubu a 2023 da zuciya...
Shugabannin jam’iyyar APC ne za su wakilci Shugaba Bola Tinubu a jihohi sama da 20 yayin gangamin yaƙin neman zaɓen 2027, wanda za a fara a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai iya raka kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC zuwa dukkan jihohin Najeriya domin neman masa...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ci gaba da ciyo sabbin basussuka, yayin da ‘yan Najeriya ke cigaba da...