Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana nasarar Bola Ahmed Tinubu, a matsayin tabbatuwar dimokaradiyya ta gaskiya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa a ranar...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na ƙunshe ne ta cikin...
Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince tare da bayar da tallafin Naira Miliyan Talatin da Uku 33 a matsayin alawus alawus ga Malaman...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a ranar Juma’a ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ce dazukan kasar na daukar masu aikata laifuka iri-iri. Gwamna...
Wata babbar kotun birnin tarayya da ke Maitama, a Abuja ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar Juma’a, domin yanke hukunci kan karar da...