Sanatan Bauchi ta Kudu, kuma dan takarar gwamnan Bauchi na jam’iyyar PRP a 2027, Shehu Buba Umar, ya ce a shirye yake ya fuskanci cikakken bincike...
Tsohon Darakta-Janar na Hukumar DSS, Lawal Daura, ya ce gwamnatin marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ta fuskanci matsaloli ne saboda wasu mutanen da ya amince...
Hukumar DSS ta gurfanar da wasu mutane biyar da ake zargin mambobin ƙungiyar Ansaru ne a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan satar ɗalibai...
Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a gaban kotun tarayya da ke Abuja bisa zargin sa hannunsa wajen...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare mutane shida da ake zargi da hannu a kitsa juyin mulki a hannun hukumar DSS,...
Hukumar tsaron farin kaya ta (DSS) ta sake buɗe bincike kan bacewar Abubakar Idris wanda aka fi sani da Dadiyata. An sace shi ne a ranar...
Tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da aikata wasu matakai da ya ce...
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama tsohon Ministan Shari’a kuma Tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), jim kaɗan bayan an sake shi...
Hukumar tsaro ta farin kaya ta ƙasa (DSS) ta gurfanar da wani matashi mai suna Innocent Chukwuemeka Onukwume, mai shekaru 27, a gaban babbar kotun tarayya...
Gwamnatin Tarayya ta sallami jami’an Hukumar Tsaro ta SSS (DSS) guda 115 bayan an gano laifuffuka daban-daban da ake zargin su da aikatawa, ciki har da...