Jam’iyyar APC reshen jihar Rivers ta yi fatali da yunkurin da majalisar dokokin jihar ke shirin yi na tsige Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Ngozi Odu....
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tsige dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa, bisa umarnin da ya biyo bayan hukuncin Kotun...
Gwamnonin jam’iyyar adawa a Najeriya(PDP) guda 11, sun garzaya kotun kolin kasar nan suna kalubalantar ikon da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke da shi na...