Hukumomin tsaron Ghana sun cafke mutane 53 da ake zargi da aikata manyan laifukan intanet a wani gagarumin samame da suka kai cibiyoyin damfara a birnin...
Hukumomin tsaron Ghana sun kama ’yan Najeriya 141 bisa zargin aikata laifukan damfarar kuɗi ta intanet, ciki har da damfarar mobile money da satar bayanan imel...
Gwamnatin yankin Ashanti a ƙasar Ghana ta kori ’yan Najeriya 42 bayan hukuncin kotuna kan zargin karuwanci, damfara da wasu laifuka masu nasaba da haka. Ministan...
Shugaban Ghana, John Dramani Mahama, ya bayyana cewa kasar ta fara karɓar ‘yan ƙasashen Afirka ta Yamma da Amurka ta kori, ciki har da ‘yan Najeriya....
Shugaban Kasar Ghana John Dramani Mahama ya kai ziyara ga tawagar kungiyar ƙwallon ƙafa ta Ghana, Black Stars gabanin wasansu da tawagar Chadi don neman buga...