Connect with us

Featured

Ghana Ta Kama Ƴan Najeriya 141 Bisa Zargin Damfara ta Intanet

Hukumomin tsaron Ghana sun kama ’yan Najeriya 141 bisa zargin aikata laifukan damfarar kuɗi ta intanet, ciki har da damfarar mobile money da satar bayanan imel na kasuwanci. An kama mutanen ne a wani samame da aka kai da sassafe a wasu unguwanni na ƙasar.

Sanarwar da Kwamishinan Sadarwa da Fasahar Dijital na Ghana, Samuel George, ya fitar ta ce an gudanar da samamen ne a Tabora da Lashibi. An kama mutane 100 a Tabora, yayin da aka kama 41 a Lashibi, inda aka ƙwace kwamfutoci 38 da wayoyin hannu 150 da ake zargin an yi amfani da su wajen aikata laifukan.

Hukumomi sun kuma kama wani ɗan Ghana da ya bai wa kusan mutane 100 masauki, tare da gargaɗin masu gidaje da su kula kada kadarorinsu su zama mafakar masu laifi. Ghana ta jaddada cewa za ta ci gaba da maraba da masu kasuwanci na gaskiya, amma za ta ɗauki mataki mai tsauri kan duk wanda aka samu da hannu a damfarar intanet.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet