Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da sabuwar ƙara ta neman a biya shi diyyar Naira biliyan 10 a kan Hukumar Yaƙi da Cin...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta bayyana cewa ta gano wasu ƙarin hukumomin bogi guda biyu yayin da take ci gaba da bincike...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya shaida wa kwamitin bincike na Majalisar Wakilai cewa Ofishin Akanta Janar na Tarayya (OAGF) ne ya ba shi umarnin buɗe asusun...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Hukumar EFCC da ICPC su sanya ido kan rarraba tallafin takin zamani a faɗin jihar domin tabbatar...
Muyiwa Adekeye, mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, ya zargi hukumar ICPC da hana ubangidansa samun kulawar likitoci....
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, izinin zuwa Abuja domin neman maganin ido da hakora. Hukumar ICPC...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta ɗage sauraron buƙatar bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, zuwa ranar 14 ga Afrilu, 2026....
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya ta ce kotu ta ba ta umarnin ci gaba da tsare tsohon Gwamnan Jihar Kaduna,...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta dage sauraron karar kare hakkin dan Adam da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar kan hukumar Independent Corrupt...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC), Musa Aliyu, ya bayyana cewa amfani da hukunci kaɗai ba zai wadatar wajen yaƙi da cin hanci...