Connect with us

Featured

El-Rufai Ya Zargi ICPC da Hana Likitoci Duba Lafiyarsa

Muyiwa Adekeye, mai bai wa tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, ya zargi hukumar ICPC da hana ubangidansa samun kulawar likitoci. Ya ce El-Rufai ya nemi a kai shi asibiti bayan ya koka kan kumburi da ƙaiƙayin da idanunsa ke yi, amma jami’an hukumar suka ƙi amincewa.

Adekeye ya bayyana cewa an kai El-Rufai asibitin ido a ranar 4 ga Yuni, amma daga baya yanayin idanunsa ya ƙara taɓarɓarewa. Ya ce iyalansa sun sanar da jami’an ICPC halin da yake ciki, sai dai babu wasu matakan kulawa da aka ɗauka.

Ya kuma zargi hukumar da saɓawa umarnin kotu wanda ya ba El-Rufai damar samun kulawar lafiya.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet