Connect with us

Featured

El-Rufai ya umarci magoya bayansa su zaɓi ADC a dukkan Matakan zaben 2027

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya umarci magoya bayansa da su zaɓi ’yan takarar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a dukkan matakan zaɓen shekarar 2027.

Mataimakiyar shugaban ADC ta shiyyar Arewa maso Yamma, Hafsat Baba, ce ta bayyana umarnin a madadinsa yayin wani taron haɗin gwiwar ƙungiyoyin goyon bayansa da aka gudanar a Jihar Kaduna.

Baba ta ce umarnin ya shafi zaɓen shugaban ƙasa, gwamna, ’yan majalisar tarayya da na jiha a ƙananan hukumomi 23 na Kaduna. Ta kuma bayyana cewa za a samar da kundin bayanan magoya bayan El-Rufai domin daidaita ayyukan wayar da kan jama’a.

A yayin taron, Baba ta nuna damuwa kan matsalar tsaro a Birnin Gwari, Giwa da Millennium City, tare da yin kira ga jami’an tsaro su ƙara ƙaimi wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Ta kuma yi zargin cewa an kama sama da magoya bayan El-Rufai 30 makonni biyu kafin taron, tana mai buƙatar jami’an tsaro su yi aikinsu ba tare da nuna son kai ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet