Majalisar tsaron Isra’ila ta gindaya wasu sharuɗɗa da ta ce cika su ne kaɗai zai bayar da tabbacin kawo ƙarshen yaƙin Gaza Sharuɗɗan sun haɗa da:...
Kakakin gwamnatin Rasha, Dmitry Peskov ya shaida wa kamfanin dillancin labaran ƙasar TASS cewa shigar Amurka cikin yaƙin Isra’ila da Iran ka iya haifar da ”mummunar...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta kammala shirye-shirye domin fara kwaso ‘yan Najeriya wadanda suka makale a kasashen Isra’ila da Iran, sakamakon rikicin da ke...
Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan da Isra’ila ta tabbatar da kai hari kan Iran, lamarin da ya haifar da ƙaruwar fargabar rikici...