Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya umarci magoya bayansa da su zaɓi ’yan takarar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a dukkan matakan zaɓen shekarar 2027....
An kashe biyu daga cikin ‘yan bindigar da ke addabar mazauna karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna a wani artabu da jami’an ‘yan sanda. Jami’an tsaro...