Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da rahoton cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. An sace ɗaliban firamare da na sakandare su...
Yan bindiga sun saki ɗaliban makarantar Kuriga 287 da suka sace a Jihar Kaduna. Ɗaliban sun shaƙi iskar ’yanci ne bayan shafe kimanin kwanaki 16 a...
Dakarun Operation Safe Haven (OPSH) da ke aiki da rundunar soji ta musamman wadda ke aikin wanzar da zaman lafiya a Filato da wasu sassan jihohin...
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe da ke zamanta a Kaduna ta kori Gwamna Uba Sani na jam’iyyar APC Dan takarar jam’iyyar PDP, Isah Mohammed Ashiru ne ya...
Rahotanni sun ce an harbe shugabar matan jam’iyyar Labour Party watau LP, Victoria Chintex a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna. Sakataren yaɗa labarai na jam’iyyar...
Wasu mafarauta a kauyen Udawa da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga a wani daji da ke kan hanyar Kaduna-Birnin...
An kashe biyu daga cikin ‘yan bindigar da ke addabar mazauna karamar hukumar Giwa a jihar Kaduna a wani artabu da jami’an ‘yan sanda. Jami’an tsaro...