Mutum na uku mafi arziki a Afirka, kuma shugaban kamfanin BUA Group, Abdul Samad Rabiu, ya gabatar da tayin sayen kaso 70 cikin 100 domin mallakar...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya yi Allah wadai da tashin hankalin da magoya bayan kungiyar Kano Pillars suka haifar bayan wasan su da...
Sabon Janar manaja na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Ahmed Musa, ya bayyana shirin sa na ganin ya dawo da martabar kungiyar Kano Pillars a...
Tauraron Super Eagles kuma sabon Janar Manajan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Ahmed Musa, ya kuduri aniyar farfado da kungiyar tare da dawo da martabarta...
Mahukuntan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars FC ta yanke shawarar dage dakatarwar da ta yi wa mashawarcinta a fannin fasaha Usman Abdallah. Abdallah, gogaggen...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabiru Yusuf, ya cika alkawarin biyan sama da naira Miliyan 11 ga iyalan Marigayi Alhaji Salisu Yaro, tsohon jami’in walwala na kungiyar...