Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA za ta zuba Jami’anta guda 1,500 domin sa ido a shagulgulan bukukuwan ƙaramar Sallah. Hukumar...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na ƙunshe ne ta cikin...