Connect with us

Featured

KAROTA za ta jibge jami’ai 1,500 don sanya idanu a lokutan bikin sallah

Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA za ta zuba Jami’anta guda 1,500 domin sa ido a shagulgulan bukukuwan ƙaramar Sallah.

Hukumar ta ce za ta zuba Jami’an ne domin su tabbatar da bin dokokin tuƙi a yayin shagulgulan Sallah.

Cikin wata sanarwa da Mai Magana da yawun hukumar Nabulisi Abubakar Kofar Na’isa ya aikowa Kakaki24 , hukumar ta ja hankalin jama’a da su kiyaye tare da bin doka sau da ķafa domin gujewa hadura a lokacin shagulgulan bikin Sallah.

Hukumar ta kuma ce ta Haramta guje-guje da ababen hawa da wasu ke yi, waɗanda hakan ke zama barazana ga rayuwar al’umma.

KAROTA ta ja hankalin iyaye da su guji bawa yaran da suke kasa da shekara 18 tuka abin hawa, domin kuwa Hukumar ba za ta lamunta ba

A karshe, Hukumar ta yi fatan alkhairi ga jama’a tare da fatan kammala shagulgulan bikin Sallah lafiya.

Ta kuma umarci jami’anta da su kasance masu bin doka a lokacin ayyukan su.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet