Featured2 years ago
Gwamnatin Sokoto ta yi martani ga Kashim Shettima kan batun cire Sarkin Musulmai
Gwamnatin jihar Sokoto ta bukaci mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya dinga bincika gaskiyar al’amari kafin yayi magana kan abinda ya shafi lamuran kasa. Gwamnatin dai...