Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ba za su janye takararsu a zaɓen 2027 domin goyon bayan ɗan takarar...
Kungiyar Obi-Kwankwaso Movement, wato OK Movement, ta bukaci jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC) ta ba ta hakuri kan kalaman shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Moses Cleopas,...
Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bayyana cewa zasu yi aiki kafaɗa da kafaɗa da tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, idan...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na NNPP a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta zargin cewa yana aiki domin taimaka wa...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso, ya koma jam’iyyar ADC tare da magoya bayansa bayan ya fice daga NNPP. An gudanar da...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce yana da yaƙinin cewa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf,...
Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Dala abJihar Kano, Ali Sani Madakin Gini, ya bayyana cewa ba ya goyon bayan kiran ranar 23/01/2026 a matsayin Ranar Butulci...
Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Babba Dan Agundi, ya yi kakkausar suka ga tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, kan kalamansa na kira da...
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sake jaddada cewa Muhammadu Sanusi II shi ne sarkin Kano na gaskiya da gwamnati da al’ummar jihar ke...