Darren Fletcher, tsohon ɗan wasan tsakiyar Manchester United, ya maye gurbin Rúben Amorim a matsayin sabon mai horaswar ƙungiyar na riƙon ƙwarya, bayan da aka sallami...
Ƙungiyoyin Chelsea da Liverpool da Manchester United da Newcastle United na farautar ɗan wasan Faransa da ke taka leda a PSG Kylian Mbappe, mai shekara 24....
Manchester United na shirin fara tattauna batun sabon kwantiragi da dan wasan gabanta Marcus Rashford gabanin karshen wannan kaka. United ta biijiro da zabin Karin shekara...