Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi masa alkawarin ba shi tikitin takarar...
Shugaban jam’iyyar PRP na ƙasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya ce tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, bai goyi bayan miƙa mulki ga Bola Tinubu a 2023 da zuciya...
Tsohon Darakta-Janar na Hukumar DSS, Lawal Daura, ya ce gwamnatin marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ta fuskanci matsaloli ne saboda wasu mutanen da ya amince...
Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta dakatar da zamanta na tsawon sati biyu domin juyayin rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari. Majalisar ta ɗage zamanta zuwa ranar...
Iyalan tsohon shugaban ƙasar Najeriya Janar Mohammed Buhari sun tabbatar da rasuwar sa a yammacin wannan rana ta Lahadi 13 ga Yuli, 2025 a wani asibiti...