Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta musanta zargin jan ƙafa wajen nazari da tattauna ƙudirin dokar yaƙi da miyagun ƙwayoyi da Gwamnatin jihar ta gabatar mata, bayan...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da kafa Kwamiti na Musamman Kan Yaƙi Da Shaye-Shayen Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Su, a wani yunkuri na...
Kotun da’ar ma’aikata ta dakatar da Shugaban Hukumar karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhyi Magaji, sakamakon zarge-zargen da ake...