Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya naɗa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a matsayin mataimakin shugaban Kwamitin...
Majalisar Ƙoli ta Harkokin Musulunci ta Najeriya, NSCIA, ta nuna damuwa kan abin da ta kira alamun nuna wariyar addini a shari’ar tsohon gwamnan Kaduna, Nasir...
Iyalan tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, sun bai wa Ministan Tsaron Najeriya Janar Christopher Musa mai ritaya, wa’adin kwanaki bakwai ya janye zarge-zargen da...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya shigar da sabuwar ƙara ta neman a biya shi diyyar Naira biliyan 10 a kan Hukumar Yaƙi da Cin...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, beli kan kuɗi naira miliyan 100 tare da sharadin mutum...
Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, izinin zuwa Abuja domin neman maganin ido da hakora. Hukumar ICPC...
Mai ba tsohon gwamnan Kaduna shawara kan yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya ce kotu ta ɗage shari’ar da ake yi da shi zuwa 23 ga Afrilu,...
Akalla mutane tara ne aka kashe a wasu hare-hare da ‘yan bindiga suka kai a wasu kananan hukumomi hudu na jihar Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin...