Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ƙaddamar da wata sabuwar manhajar tantance wayoyi mai suna Device Checker Platform, domin tabbatar da bin ƙa’idojin fasaha da kuma...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta fara duba kuɗin haɗin gwiwar kamfanonin sadarwa na kira da saƙonnin waya (Mobile Termination Rate), karo na farko tun bayan...